
Ehu prrreyyy Nagooode Smiley beats Eh eh Kana gani na wannan ba na huda ganye fa Ina ya kallon su kawai ka gane? Sun zo kallo mun Koma Kallon su (Muna kallon su) Sun zo kwallo kuma sunzo da kwallon su (kwallon su) An gwada wasa kuma mun nuna munfisu (wallahi mun fisu) Shaho na nan zuwa tashi dawisu Sun zo kallo mun Koma Kallon su (Muna kallon su) Sun zo kwallo kuma sunzo da kwallon su (kwallon su) An gwada wasa kuma mun nuna munfisu (wallahi mun fisu) Shaho na nan zuwa tashi dawisu Muna Kai kamar hula Muna kai Ana kan damu na Ana kai Amma kullum Zasu gan idan kana hawa sama sama Verse one Gani suke wasa muka zoyi Ban barin sisi (cc) kamar audu maikori Tambarin doki kan hula yane hafeez Kam bala’i bala’i ne zasu gani Eh mana Nobody can do it like this No man ah go hard on chunez like this Peng tings everywhere tryna blow man kiss Shit so cold Man I can’t feel my wrist Yeah! Beg me please dududududdu when I grab my piece You don’t wanna f**k with a n***a like me You say you got bars but you’re not like You’re not jet-Li You don’t know taichi Kar a gwada mana wawanci Yeah nuna musu banbancin We kill it in hausa da turanci Aii ta arewan daban take Bata kare wa karuwa take Gatan arewa nan na dake Daga arewa har can sallake Maimaita musu dan basu gane ba mu karfafa mu suke basu sani Hankali cos when you start to do better maniru Sai ka gan sun fara adu’a ka fadi wallahi Sun zo kallo mun Koma Kallon su (Muna kallon su) Sun zo kwallo kuma sunzo da kwallon su (kwallon su) An gwada wasa kuma mun nuna munfisu (wallahi mun fisu) Shaho na nan zuwa tashi dawisu Sun zo kallo mun Koma Kallon su (Muna kallon su) Sun zo kwallo kuma sunzo da kwallon su (kwallon su) An gwada wasa kuma mun nuna munfisu (wallahi mun fisu) Shaho na nan zuwa tashi dawisu Eh mana, eh mana zooona Eya ah ai … Eh mana Musa dan sahara In yayi kasa ai Sai a kara In yayi sama toh mu muka daka Inka karan Toh ni ne na buga Ehhhh (2X)
Песен-НИКИ
Загрузка...
Похожие песни

Бигасс
SODA LUV
Ничего личного
Русский рэп201975,449

Бандана
Платина
РНБ КЛУБ
Русский рэп201859,980

Свадебное путешествие
Александр Буйнов
Острова любви
Русская эстрада199954,906

Каспий жағалауы
Azamat
Поп200134,438

Шпилька-каблучок
Лолита
Анатомия
Русская эстрада201433,308

Девочка 2D
Dead Rave
Singles 15-17
Русский рэп201828,891